Back

Ƙungiyar Ƙwadago za ta tafi yajin aiki kan mafi ƙarancin albashi

Ƙungiyar Ƙwadago, a ranar Juma’a ta ce za ta tafi yajin aikin sai baba-ta-gani, saboda ƙin amincewar da Gwamnatin Tarayya ta yi na ƙara mafi ƙarancin albashi daga naira 60,000.

Joe Ajaero, Shugaban ƙungiyar NLC, wanda ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da ke gudana a Gidan Ma’aikata dake Abuja, ya ce za a fara yajin aikin ne da tsakar daren Lahadi, 2 ga watan Yuni, 2024.

Wakilinmu
Wakilinmu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

× Yaya zan iya taimaka ma ku?