Ɗalibai 15 da aka sace a makarantar allo da ke jihar Sakkwato sun samu ‘yanci.
An yi garkuwa da ɗaliban ne a ƙauyen Gidan Bakuso da ke ƙaramar hukumar Gada a lokacin da suke shiga ɗakunansu domin gujewa harin da aka kai wa al’ummar makonni biyu da suka gabata.
Cikakkun bayanai daga baya…