
Mutane 8 da ake nema ruwa a jallo
Hedikwatar Tsaro (DHQ) a ranar Alhamis ta bayyana wasu mutane 8 da ake nema ruwa a jallo kan kashe sojoji 17 a yankin Okuama da ke jihar Delta.
Waɗanda ake zargin sun haɗa da Alevwru Daniel, Farfesa Ekpokpo Arthur, Andaowe Deniss Bakriri, Igboli Ebi, Akata Malawa David, Sinclear Oliki, Clements Okoli, Oghenerhukehve, Rueben Baru.
Cikakkun bayanai daga baya…